Latest
Bayan bayanai da Gwamna Nyesom Wike, shugabannin jam’iyyar PDP da masu neman takara suka yi, aka fara kada kuri’a da karfe 6:10 na yammacin yau Larabar nan.
Tsohon babban hafsan sojin kasa kuma Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Janar Tukur Buratai; Babban Kwamishinan Najeriya a Jamhuriyar Zambia, Nwanebike Oghi d
Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kogi, Dino Melaye, ya ce taron dangi da aka yi masa ne yasa ya sha kaye a zaben fidda gwani na kujerar sanata ta Kogi
Wani dan takarar gwamna a Jihar Cross River karkashin jam’iyyar PDP a 2023, Amb. Wilfred Bonse ya nemi jam’iyyar ta dawo masa da kudin fom din takararsa Naira m
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar ya ce, gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya kafa dokar ta-baci fita a kananan hukumomi bakwai na jihar tasa.
Muhammad Jibril Dan Barde ya lashe tikitin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben 2023 a jihar Gombe da aka gudanar a yau Laraba 25 ga watan Mayun shekarar 2023
Gwamna Seyi Makinde, a ranar Alhamis, ya zama wanda ya lashe zaben fidda gwani na gwamnan jihar Oyo na jam’iyyar PDP a babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Mustafa Lamido, dan tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya lashe zaben fidda gwanin yan takarar gwamnan a Jigawa na jam'iyyar Peoples Democratic Party.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi Allah-wadai da kisan da ’yan haramtacciyar kungiyar ’yan awaren IPO ke yi a fadin yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari