Latest
A kalla yan kungiyar ta'addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani harin bama-bamai da dakarun sojojin Najeriya suka kai ta sama.
Yayin da ake ci gaba da bincike kan yadda Abba Kyari da tawagarsa ke harkallar miyagun kwayoyi, hukumar kula da ayyukan 'yan sanda ta dakatar da wasu jami'ai 2.
Manyan mata da yara mata 13 sun mutu bayan tsautsayi ya yi sanadin sun fada rijiya yayin bikin aure a arewacin India, yan sanda suka sanar a ranar Alhamis, raho
Dakarun sojin sama sun kai samame mabuyar yan bindiga inda suka kashe Dogo Umaru, kasurgumin dan ta’adda mai biyayya ga Bello Turji tare da wasu mayaka 41.
Shehu Sani, ya shawarci Abba Kyari kan yadda ake zaman magarkama, Ya ce masa kada ya ki cin abinci, domin sel a Najeriya babu ruwansu, kawai yaci yace bai ci ba
Jami'an hukumar tsaro da Amotekun reshen Jihar Ondo, ta kama wata babban mota a Iju, karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar, dauke da maza kimanin 63 daga arewa
Labarin dake shigo mana da duminsa daga kotun dauaka kara dake birnin tarayya Abuja shine kotun tayi watsi da shari'ar kotun da tayi watsi zaben tsagin Ganduje
Malaman Jami’an Ingila sun tafi yajin-aiki, za ayi kwanaki dalibai ba su karatu. Za ayi kwanaki dalibai ba su karatu a jami’o’in kasar Ingila a dalilin wannan.
Mataimakin Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ovie Omo-Agege, a ranar Laraba ya bayyana cewa ko jam'iyyar adawa ta PDP ta so, ko ta ki, sai APC..
Masu zafi
Samu kari