Latest
Jam'iyyar mai mulki ta gudanar da aikin tantance masu fatan ganin sun dare kujerarsgugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 karkashin inuwarta a sirrance a Abuja yau.
Hakan na zuwa ne bayan da wani dan takarar shugaban kasa a dandalin jam’iyyar, Farfesa Pat Utomi, ya amince da marawa Obi baya, wanda ya koma jam’iyyar a makon
Wasu bayanai da muka samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindigan daji sun.kai hari wani shinge duba ababen hawa da ke Mil 8 a Katsina, sun kona motoci uku.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan Imo Sanata Rochas Okorocha a hannun hukumar EFCC har sai an yanke shawara kan bel
An fara wannan tafiyar kan titi mai cin rai ne a 19 ga watan Afirilu sannan aka kammala a ranar 29 ga watan Mayu wanda wani mai babur Kunle Adeyanju ya fara.
Cikin magoya bayan babban jagoran jam'iyyar APC na kasa, Tinubu ya duri ruwa sakamakon bayyanar Oyegun a matsayin wanda zai tantance yan takarar shugaban kasa.
An yi ta yabon wata budurwa a shafukan sada zumunta kan yadda ta kawo dauki ga tsohon saurayinta mai tabin hankali wanda aka ce da soja ne kafin haukar tasa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban kasa da PDP ta tsayar, Alhaji Atiku Abubakar, ya gana da gwamna Wike na jihar Ribas yau Litinin .
Hon. Shamsudeen Bello Dambazau ya fice daga APC zuwa jam’iyyar NNPP mai kayan marmari. ‘Dan majalisar yace ta shi ba ta zo daya da APC ba don haka ya canza gida
Masu zafi
Samu kari