Latest
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya kuma mai burin zama gwamnan Oyo, Chief Adebayo Adelabu, ya fice daga jam'iyyar APC ya koma Accord Party (AP).
An shiga rudani, Gwamnoni na kai-komo domin ‘dan takaransu ya kai labari a APC. Gwamnoni biyar suke neman kujerar shugaban kasan APC a 2023, amma ba a maganarsu
Babban mai taimaka wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kan harkokin yaɗa labarai, Malam Garba Shehu, ya ce ya garzaya sun ɗan tattauna da Jonathan a Abuja.
A jiya ne Bola Tinubu ya fito da abin da ke cikinsa, ya fadi yadda Buhari ya nemi ya zama mataimakinsa. Tinubu ya bayyana cewa Bukola Saraki su ka yake shi.
Tinubu na tare da gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, da takwaransa na jihar Kano, Umar Ganduje da kuma tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima a lokac
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Taraba ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro da abin ya shafa su kama tare da bincikar wasu malam
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, a halin yanzu yana ganawa da a akalla gwamnonin jam'iyyar APC guda biyar da Sanata Abdullahi Adamu shugaban jam
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APGA Farfesa Peter Umeadi ya ce zai yi la’akari a siyasance ga shugaban 'yan IPOB Nnamdi Kanu ya yafe masa idan ya zama s
Jagoran jam'iyyar APC na kasa, Sanata Bola Tinubu, a ranar Alhamis ya ce shine ya cancanci ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari saboda idan aka yi la'akari da abubu
Masu zafi
Samu kari