Latest
Gwamnati da jama'ar jihar Yobe sun shiga alhinin rashin dan mataimakin gwamnan jihar, Idi Barde Gubana, wanda ya rasu a ranar Asabar, sakamakon hatsarin mota.
Fitacciyar jarumar wasan kwaikwayo, Mama Rainbow wacce kuma jagoran wata coci ce, ta wallafa wata mu'ujizar Ubangiji ta hanyar daya daga cikin jinjiran cocinta.
Kwanaki kadan bayan cin zaben fidda gwani da ya bashi damar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023, Bola Tinubu na da wani aiki a gabansa na zab
Wasu da ake zaton‘yan bindiga ne sun sake kai farmaki inda suka yi nasarar sace wasu ‘yan kasuwa 50 a hanyar Sokoto-Gusau suna dawowa daga wani daurin aure.
Fasto Desmond ya bayyana cewa wasu da ke kokarin bata sunan dan takarar APC, Bola Tinubu ne ke ta yayata zancen cewa Musulmi zai tsayar domin zama mataimakinsa.
Wasu matasa sun yi tafiyar kilo mita 205 domin nuna goyon baya ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Air Marshal Saddique Abubakar (mai ritaya)
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa mutane da dama a cikin jam’iyyar APC mai mulki ba sa son dan takararsu na shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Manyan jiga-jigan na jam'iyyar APC a Kebbi sun sauya sheka zuwa PDP ne bayan korafe-korafen cewa an yi ba daidai ba a tarukan jam’iyyar da aka gudanar a jihar.
Hukumar yaki da cin hanci tare da hana yi wa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta saki Abdullahi Yusuf, babban hadimin Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno.
Masu zafi
Samu kari