Latest
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce masu daukar doka a hannunsu, rike makamai ba bisa ka’ida ba da kuma cin gajiyar rashin tsoro za su fuskanci hukun
A kokarin tabbatar da zaman lafiya a Najeriya da Tafkin Chadi, sojojin Najeriya da haɗin guiwar rundunar ƙasa da ƙasa sun aika sam da kwamandoji 20 lahira.
An ceto matar Usman Baffa, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), na karamar hukumar Magama a jihar Neja, Habiba Baffa, wacce aka yi sace a Minna.
Jalingo - Hukumar yan sandan jihar Taraba ta damke wani da ake zargin yana hada Bam kuma dan kungiyar Boko Haram wanda ya kai hari bam 3 a jihar shekarar nan.
Shugaban jam'iyya mai mulki ta kasa, Sanata Adamu, ya ce nasara na tare da APC a babban zaɓen 2023 saboda ɗumbin goyon bayan da take samu daga wurin yan Najeriy
Kotun koli ta baiwa Musulmai gaskiya inda tayi watsi da karar da gwamnatin jihar ta shigar kan hana dalibai mata Musulmai sanya Hijabi a makaratun dake fadin.
Deji Adeyanju, dan gwagwarmayar siyasa kuma shugaban kungiyar 'Concerned Nigerians' ya ce akwai bukatar dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, ya fada y
Hukumar Yaki da Rashawa ta EFCC ta nuna rashin jin dadinta kan yadda yan Najeriya ke nuna halin ko in kula ga tsarin tona asirin masu laifi da Gwamnatin Tarayya
Gidauniyar MacArthur ta bayyana cewa duk da kudi N100trn da gwamnatin Najeriya tayi ikirarin kashe kan Ilimi daga 1999 zuwa yanzu, adadin yaran da basu zuwa.
Masu zafi
Samu kari