Latest
Kwamitin tantance ɗan takarar mataimakin shugaban kasa da PDP ta kafa ya ce bai gano wata matsala ba tattare da gwamna Okowa. ya kai makurar cancanta da muƙamin
Hatsaniya ta barke a hedkwatar jam'iyyar APC na kasa da ke Abuja, a yayin da wasu gungun matasa suka shigo harabar jam'iyyar suna wakokin nuna kiyayya ga shuga
Binciken da Jaridar Vanguard nuna wasu dalilai da suka yi sanadin zaben Gwamna Ifeanyi Okowa na Jihar Delta a matsayin mataimakin Atiku Abubakar a maimakon Gwam
Akalla ‘yan gudun hijira 11 galibi mata da kananan yara ne suka samu munanan raunuka a yammacin ranar Alhamis, yayin da wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton
Sanata Smart Adeyemi wanda ya wakilci Kogi West a Majalisar Tarayya, ya bada kujerun Makka ga mutum biyar cikin daligets din da ya bawa kudi amma ba su zabe shi
Yajin aikin malamai masu koyarwa na jami'o'i ya ki ci balle cinyewa yayin da ya cika watanni hudu cif tun bayan fara shi a ranar 14 ga watan Fabrairun 2022.
An baiwa ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar All Prigressive Congress kayutar ofishin kamfe da Buhari ya yi amfani da shi a zaben 2019 da ke Abuja.
Daya daga cikin manyan harsunan nahiyar Afrika, kuma fitacce a duniya; Hausa, ya shiga jerin harasan da ake amfani dasu dungurungum a kan manhajar sada zumunta
Wani mutumi mai suna Habibu Rabiu zai shafe kwanaki 60 a gidan gyaran hali kan wani rubutun ƙarya da ya yaɗa a Facebook dangane da cutar COVISLD19 a jihar Kogi
Masu zafi
Samu kari