Latest
Makarantar Horas da Lauyoyi Ta Najeriya da ke Jihar Legas, a halin yanzu tana bincike kan wani dalibi da ya sha ruwa daga gora a wurin liyar cin abinci. Bincike
Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ibadan, a ranar Laraba ta yanke wa wani mutum dan shekara 23, Isaac Dumabara, hukuncin daurin wata daya saboda satar tukuny
Bayan tafiyar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Gwamna Bala Muhammed da wani jigon PDP daga kudu maso kudu sun shiga ganawar sirri da Wike.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, ya bayyana cewa yan kudu maso gabas ba za su zabi Peter Obi ba a matsayin shugaban kasa a 2023.
Tawagar hadin gwiwa da ta kunshi rundunar yan sandan Najeriya da yan bijilante a karamar hukumar Safana ta Jihar Katsina sun kashe yan ta'adda biyu yayin musaya
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce dama al'adar diyasa ce a irin wannan lokacin ake samun masu sauya sheka, zasu ɗau mata
Shugaban jam'iyyar All Progressive Congress, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, a halin yanzu yana ganawar sirri da sanatocin jam'iyyar, rahoton The Punch.
Gwamna Nyesom Wike na ta ziyartan yan siyasa daga sauran jam’iyyun siyasa, lamarin da ya kara rura wutar rade-radin cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar PDP.
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 6 a Kaduna, har da Mai dakin wani Soja. Saura kiris a tafi da wata karamar yarinya, amma ‘yan bindigan sun dauki mata.
Masu zafi
Samu kari