Latest
Masu neman takarar kujerar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben fidda gwanin da aka yi kwanan nan ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Har yanzu ba a sake su ba, bayan watanni biyu da yi wa masu laifi 159 rangwame, duk da tsohon gwamnan jihar Filatu da na Taraba, Joshua Dariye da Jolly Nyame.
Wata matashiya 'yar Illorin mai suna Martha Uche ta bayyana yadda ta shirya sadaukar da kodarta don ceto rayuwar 'diyar tsohon mataimakin shugaban majalisa.
Rahotannin dake yawo kan cewa 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, bai mika takardun shaidar kammala karatun firamare da sakandare ba.
A yayin da korafi kan tabarbarewar tsaro ta yawaita a jihar, hukumomin Zamfara sun umarci kwamishinan 'yan sandan jihar sa ya bada lasisin rike bindigu a jihar.
Mun kawo jerin matan da mazajensu suke harin Shugaban kasar. Atiku ya fi kowa yawan mata, matar Rabiu Kwankwaso ta boye, shi kuwa Bola Tinubu yana auren Kirista
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar, yace zaben abokin tafiyarsa a zaben shugaban kasa na 1999 babban kuskure ne da ya tafkaa.
Wani jami’in hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ya ce ba daidai bane a ambaci Bashir Machina a matsayin dan takarar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na APC.
'Yan bindiga sun halaka manoma 11 a yankin Ghandi dake karamar hukumar Rabah ta jihar Sokoto. Kamar yadda bincike ya nuna, harin ya faru wurin karfe 12 na rana.
Masu zafi
Samu kari