Latest
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya nuna ba zai yi watsi da NNPP, ya hada-kai da Atiku Abubakar ba, ya caccaki PDP da APC, ya ce duk gwamnatocin da aka yi sun gaza.
Jam'iyyar NNPP ta samu karbuwa a jihar Borno, kamar yadda shugabanta ya fada, kuma ta samu akalla mambobi miliyan biyu da za su kada kuri'u a zaben 2023 mai zuw
Farouk Adamu Aliyu ya bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba su fito da ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa ba, ya ce babu ruwansu da batun addinin 'dan takara
Jigo a siyasar yankin Kudu maso yamma Gabashin Najeriya ta yi bayani, ta ce kada a bata kuri'a wajen zaban dan takarar jam'iyyar PDP Atiku Abubakar saboda dalil
Abdulmumin Jibrin ya ce idan jam’iyyar NNPP ta hade da LP, Rabiu Kwankwaso za a ba takara. Shi ma Peter Obi zai hakikance a kan shi zai rike tikitin 2023.
Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin taya Femi Gbajabiamila murnar cika 60, Shugaban Majalisa ya yi alkwarin zabawa Tinubu mataimakin da zai ji dadin aiki da shi.
Rudani bisa takamaiman abokin tafiyar 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC,Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da ta'azzara yayin da yake Abuja don cigaba.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani limamin Katolika mai suna Rev Fr. Osia a garin Ikabigbo da ke karamar hukumar Etsako ta yamma na jihar Edo a safiyar Lahadi.
A yau Lahadi, 26 ga watan Yuni ne Mustapha Ado Bayero, dan autan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero ya angwance da tsala-tsalan matansa guda biyu a Kano.
Masu zafi
Samu kari