Latest
NECO ta na bin Gwamnatin jihar Kano bashin da ya kai Naira biliyan 1.5. A dalilin wannan tulin bashi, NECO ta ke neman hana daliban makarantun jihar jarrabawa.
Gwamnatin jihar Imo ta faɗa wani matashin rikici bayan mai bada shawari ga gwamna harkokin siyasa ya aje aikinsa, kana ya nemi a biya shi hakƙinsa miliyan N77.2
Kungiyar zamantakewa da siyasa ta Yarbawa mai suna Igbimo Apapo Yoruba Lagbaye, ta zargi yan siyasar arewa da shirin fitar da Tinubu daga tseren shugaban kasa.
A yau ne aka tashi da labari mai daukar hankali, babban jojin Najeriya, mai shari'a Tanko Muhammad ya yi murabus daga aikinsa sabida wasu dalilai masu karfi.
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Imo sun ce sun kama daya daga cikin wadanda ake zargi da kashe jigo a jam’iyyar APC, Ahmed Gulak, kamar yadda gidan talabijin na C
Duk da kokarin da manyan jiga-jigan APC ke yi na dinke ɓarakar da ke kwashe mata mambobi majalisa, Sanata Godiya Akwashiki daga jihar Nasarawa ya fice jam'iyyar
Kungiyar malaman koyon Larabci da addinin Islama na Najeriya (NATAIS) ta bukaci makarantu a fadin kasar da su mutunta hukuncin kotun koli kan amfani da hijabi.
Shugaban kasa Muhammaduu Buhari a ranar Litinin ya gwangwaje tsohon shugaban alkalai, Muhammad Tanko da lambar Gabon Grand Commander of the Order of Niger.
Gwamnan jihar Legas da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika sun buƙaci yan Najeriya ta farka daga bacci wajen kula da yaran su da basu tarbiyya mai kyau.
Masu zafi
Samu kari