Latest
Kungiyar ma’aikatan sufurin jiragen sama ta Najeriya (ANAP), ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kawo karshen yajin aikin da ASUU ta shiga yi ko su dau mataki
Majalisar dokokin jihar Oyo a ranar Litinin, 18 ga watan Yuli, ta amince da nadin Adebayo Lawal a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar bayan tsige Olaniyan.
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bada Naira miliyan 5 ga wata makaranta mai zaman kanta domin daukan nauyin karatun Musa Sani, yaro dan shekara 13 mai ha
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Sakkawato ta gamu da tasgaro a kokarin na cigaba da mulkin jihar har bayan 2023, hadimin gwamna ya koma APC tare da magoya baya.
An rahoto cewa al’ummar garuruwan da yan bindiga suka aikewa takarda a kwanan nan a karamar hukumar Wase ta jihar Plateau sun tattara sun fice daga muhallinsu.
Majalisar dokokin Oyo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Mista Rauf Olaniyan, daga kan kujerarsa a yau Litinin, 18 ga watan Yuli. Ta zarge shi da rashin da'a.
Wata shaharartiyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Nollywood, Ada Ameh, ta rasa rayuwarta jim kaɗan bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani Kamfanin mai.
Magidanci mai shekaru 55 ya sheke matarsa mai shekaru 45 bayan ya zargeta da cin amanarsa kuma daga bisani yayi tafiyar 12km zuwa ofishin 'yan sanda da kanta.
Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da tsarin aiki na hukumar kula da ilimin bai daya ta jihar Kaduna (KADSUBEB) na daukar malamai 10,000 ta kafar yanar gizo...
Masu zafi
Samu kari