Latest
Olusegun Obasanjo, Yusuf Datti Baba-Ahmed da Peter Obi sun zauna. Hakan ya kara nuna akwai yiwuwar Obasanjo yana goyon bayan takarar Peter Obi a zaben 2023.
Wata baturiya wacce ta auri dan Najeriya ta bayyana yadda take jin dadin zama da mijin ta dan Najeriya.Ta wallafa bidiyon kanta tana ayyukan gida a Najeriya.
Likitoci sun tabbatar da cewa an yi wa Farfesa Yemi Osinbajo aiki lafiya kalau a kafafun da ke damunsa, nan da ‘yan kwanaki za a salami Osinbajo, ya koma ofis.
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce ba zai raina karfin ikon jam’iyyun adawa ba gabanin babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Rauf Aregebsola ya bada umarnin a goge maganar da aka yi a shafinsa na Facebook da Twitter. Wasu su na zargin Ministan da yaransa sun yi wa APC makarkashiya.
Wani Jagoran APC ya ce Muhammadu Buhari ne ya jawo PDP ta lashe zaben Gwamna a Jihar Osun, ya ce dole sai an yi gyara kafin babban zabe na kasa da za ayi a 2023
Rahoton jaridar Vangurad ya ce, sama da ‘yan bindiga 100 a ranar Asabar sun halarci bikin nadin sarautar kasurgumin shugabansu mai suna Ada Aleru Sarkin Fulani.
Bayan INEC ta tabbatar da ɗan takarar PDP ya kayar da gwamnan APC mai ci a jihar Osun, wani mamban jam'iyyar ya yi kuskuren harbe kansa garin murna a Ile Ife.
Wasu tsagerun yan bindigan da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari wani yanki a garin Zariya, inda suƙa yi awon gaba da mai juna biyu da wasu 7.
Masu zafi
Samu kari