Latest
Yayin da mutane da yawa ke ganin ya dace mata su gina alaka da maza masu shekaru, wata 'yar Najeriya ta zo da sabon salo a irin nata ra'ayin mai ban mamaki.
Yayin da matsalar tsaro ke cigaba da yaɗuwa a Najeriya, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis ya jagoranci taron majalisar tsaro a fadarsa dake Abuja.
A safiyar yau Alhamis ne ‘yan ta’adda suka mamaye wasu al’ummomin yankin Kamapani Waya a karamar hukumar Kontagora a jihar Neja a yau 21 ga watan Yulin 2022.
Kungiyar Kiristoci ta CCCN ta zargi jam’iyyar APC da tara gayyar malaman addini na bogi,a wajen gabatar da 'dan takarar mataimakin shugaban kasa, Shettima.
Jihar Kano - Babban malamin da ake zargi da yiwa Annabi batanci, Abduljabbar Nasiru kabar ya nemi a canza masa kotun dake sauraren karar sa Abduljabar ya nemi.
Kowane bawa da wurin da aka rubuta masa ajalinsa, ana wani matashi ne ɗan shekara 25 a Duniya, wanda ya afka kwata a Taruni, jihar Kano, Alah ya masa rasuwa.
Hukumar da ke kula da shige da ficen jiragen sama ta Najeriya ta dakatar da lasisin kamfanin jiragen sama na Dana Airlines har sai baba ta gani daga Laraba.
Wani ma'abocin amfani da Twitter a ranar Talata, ya bukaci taimakon 'yan sanda bayan wasu sun yi masa mugun duka don ya tura wa matar aure cewa yana son ta.
Kasa da mutane 6,000 daga cikin 31,000 da suka rubuta jarabawar daukar malamai ta yanar gizo a jihar Anambra suka yi nasara, wanda aka yi a kwanakin bayan nan.
Masu zafi
Samu kari