Latest
Za a ji wani Gwamna, Minista, Sanatoci na fuskantar dauri a gidan yari a dalilin takara fiye da 1 domin yanzu bai halatta a saye fam din takarar kujeru biyu ba
Ana cewa soyayya ruwan zuma, anan dai ta zama matsala yayin da wata budurwa ta fakaici idom saurayinta ta sace masa mota daga fita nemo mata shawarma a Kano.
Jami'an tsaro na Hisbah a jihar Kano sun yiwa wani matashi askin kwalkwabo sakamakon tara gashi da ya yi a kansa. Sai dai hakan bai yiwa wasu da dama dadi ba.
Cutar dai ta dumfari daliban makarantar Mary Mount College ne, inda ta tabbata a jikin mutum biyar. An ce daga alamar ta akwai suma da faduwa haka siddan...
Jihar Osun - Zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya ce da ya sha kaye a zaben da aka yi ranar Asabar da ta gabata a hannun jam’iyyar, APC,
Aminu Bello Masari, gwamnan Jihar Katsina, ya ce gwamnati ta gaza samarwa yan Najeriya tsaro. Masari ya bayyana hakan ne cikin wata hira da BBC Hausa ta yi shi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar , yana cikin koshin lafiya, cewar mai taimaka masa a kan harkokin yada labarai, Paul Ibe.
Yan bindiga sun sace Christopher Bakare, mai kula da gonar marigayi tsohon gwamnan Jihar Oyo, Otunba Alao Akala.Daily Trust ta rahoto cewa an sace Bakare ne a y
Rahoton farin ciki na duniya, bugun cibiya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana kusan kasashe 150 da suka fito a jerin kasashen da ake walwala da farin ciki.
Masu zafi
Samu kari