Latest
An fara ganawar ne ‘yan mintoci kadan bayan karfe 2:00 na rana a harabar majalisar dattawa ta kasa a ranar Laraba, Punch ta ruwaito a wani rahoton dauka samo.
'Yan Najeriya a kafafen sada zumuntar zamani a halin yanzu suna ta martani kan wani bidiyo dake yawo na shugaban APC na kasa,Abdullahi Adamu ya janyo maganganu.
PDP tana tsaka mai wuya, Gwamna Nyesom Wike ya gindayawa Atiku Abubakar jerin sharudan sulhu, Wike sun nemi a canza shugaban PDP kafin su bi Atiku a zaben 2023.
Tagwayensa, Ameen da Ya Gumsu a cikin kwanakin nan sun dawo da dabi'arsu ta caccakar iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari a kafafen sadaa zumuntar zamani.
Rundunar Operation Haɗin Kai da ke aikin tabbataar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sheƙe mayaƙan Boko Haram da yawa a jihar Borno.
Yayin da masu faɗa aji da shugabannin PDP ke kokarin shawo kan matsaloli a matakin ƙasa, sabuwar ɓaraka ta balle a jihar Kebbi, mambobi da yawa sun koma APC.
Jihar Legas Yan sanda a Legas sun kama wasu mutane biyu da suka yi shigar jami’an su, bisa laifin kutsawa gidan wasu samari biyu, tare da yi musu muguwar duka .
Rikicin jam'iyyar APC a Jihar Benue ya dauki sabon salo a yayin da wasu bata gari, a safiyar ranar Laraba suka cinna wuta a gidan jigon jamiyyar APC, Alhaji Abu
Mustapha Imam, daya daga cikin mutanen da yan bindiga suka sace jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja ya ce ya yi wa yan bindiga magani a lokacin da ya ke tsare a hann
Masu zafi
Samu kari