Latest
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano amaryar zaune da angonta a waje na musamman da aka tanada don su sai uwargida ta rungume su.
Jihar Ondo - Hukumar Tsaro na Yankin kudu maso Yamma mai taken AMOTEKUN ta bayyana cewa babu dan ta’adda guda daya cikin matafiya yan Arewa 170 sabanin ragoton.
Tsohon jarumin masana'antar fina-finai ta Nollywood, Kenneth Aguba ya cigaba da bayyana tsayuwarsa a dangane da hukuncinsa na auren budurwa dal daga Isra'ila.
An gano uban amaryar rungume da diyar tasa yayin da su dukka biyun suka fashe da kuka. Daga nan sai wajen ya dauki sowa yayin da su kuma suka tsuma zukata.
Jihar Imo - Mutanen yankin arewacin Najeriya da ke zaune a Jihar Imo, suna cikin fargaba da tashin hankali yayi da wasu 'yan bindiga suka kai musu hari a jihar.
Wani matashin mai sana'ar aski a jihar Gombe fara yiwa mazauna yankinsu hidimar aski kyauta domin nuna goyan baya ga yakin neman zaben shugabancin kasa ba.
Kwamishinan Matasa Da Wasanni na Jihar Yobe, Hon. Goni Bukar Lawan, (BUGON) ya mutu a hatsarin mota kan hanyar Damaturu zuwa Kano. Goni Bukar, tsohon dan majali
Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san daga ina suke ba sun kai hari kauyuka uku a jihar Shugaban ƙasa watau Katsina, sun kashe mutum biyu, sun sace wasu Takwas.
Wani karamin yaro da ya yi musabaha da gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya samu an gabatar masa da dankareren hoton lokacin. Ya cika da farin ciki.
Masu zafi
Samu kari