Latest
A yayin da farashin kayayyaki suke cigaba da tashi, jama'a dake raba kyautuka a bukukuwa na cigaba da duba irin kyautukan da zasu bayar domin saukaka rayuwa.
An bayyana wani Ministan Buhari da yake yi wa Bola Tinubu zagon-kasa a 2023. Ana tuhumar Ministan cikin gida da hannu a nasarar da PDP ta samu a zaben 2022.
Tsohon Sanata ya gargadi ‘Yan PDP a kan yunkurin tunbuke Shugaban kasa. Shehu Sani yace Sanatocin PDP su ajiye batun tsige Buhari a gefe, ba zai taba yiwuwa ba.
Duba da halin da Najeriya ke ƙara shiga, yanayin tsaro na ƙara taɓarbarewa wasu na ganin zaɓe ba zai yuwu ba a 2023, FG ta ce babu wata barazana da zata hana.
Karancin albashi da yadda hauhawar farashin kaya ke karuwa a kullum, yana da matukar wahala ka rayu a matsain talaka a Najeriya da ke rayuwa cikin kunci...
Abuja - Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ta amince da sayen motocin da kudinsu ya kai Naira biliyan 1.4 ga makwabciyarta jamhuriyar Nijar domin magance m.
Hukumar yaki da rashawa ta Najeriya, EFCC, ta ayyana neman dan Najeriya da ya shahara a intanet, Ismaila Mustapha wanda aka fi sani da Mompha, ruwa a jallo. Ana
Yan bindiga a karamar hukumar Ihiala na Jihar Anambra sun sace tsohon dan majalisar dokokin jiha, Benson Nwawulu, The Punch ta rahoto. Nwawulu dan majalisar dok
Shugaban kasar Nijar ya karrama Aliko Dangote da wasu Gwamnonin Najeriya. Mohammed Bazoom ya kuma bada lambar yabo ga Aliko Dangote da Abdussamad Isiyaka Rabiu.
Masu zafi
Samu kari