Latest
A cigaba da zaman Shari'ar tsohon shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu, Kotu ta dage zaman zuwa 31 ga watan Oktoba, ya koma wurin da ake tsare shi.
Kungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU, reshen Jami'ar Kaduna (KASU) ta ki komawa aji duk da barazanar da Gwamna Nasir El-Rufai ya yi na cewa zai kore su.
Kungiyar malaman addinin Kirista a Najeriya ta fara ba da katunan tantance ga daukacin malaman addinin Kirista a kasar, saboda wasu dalilai na mutunci a kasar.
Awanni kalilan bayan wasu muyagu sun shiga garuruwa uku, yan bindiga sun sake kai sabon hari kauyen Ɗantsauni da ke yankin Ɓatagarawa a jihar Katsinan dikko.
Jihar Kuros Ribas - Yanke wutar Lantarkin mutanen da ba su biya kudi ba ba tare da ba su gargadin kwana goma daga kamfanonin rabawa wuta na DISCO ya sabawa dok.
Magoya bayan Rauf Olaniyan da aka tsige daga matsayin mataimakin gwamnan jihar Oyo, sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a Iseyin ta jihar.
Wata yar kasuwa, Asiata Oladejo, ta roki kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan Jihar Oyo, ta warware aurenta saboda mijinta, Abidemi, ya tsere ya bar ta
Blessing ta samu maki 279 a JAMB kuma tana burin karantar likitanci a jami’a amma rashin kudi yasa take gasa masara tana siyarwa don samun na dogaro da kai.
Benjamin Kalu yana ganin ba zai yiwu a iya kammala tsige Muhammadu Buhari zuwa Mayu ba, an ji Kalu yana cewa lokacin da ake da shi ba zai isa ayi nasar ba.
Masu zafi
Samu kari