Latest
Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana kwarin gwiwar ci gaba da magana kan karewa da sake gina fasalin Najeriya domin gyara ta gaba daya.....
Tsagerun yan bindiga sun sake kai hari Shola Quaters da ke birnin Katsina a ƙaramar hukumar Katsina, jihar Shugaban ƙasa, sun kashe rai ɗaya kuma sun sace wasu.
Za a ji matakai 10 da ‘Yan Majalisa za su bi kafin su iya tunbuke Shugaban kasa. Da zarar an yi nasarar sauke shugaban kasa, babu wanda ya isa ya dawo da shi.
Wani dalibin aji biyu na Jami’ar Yusuf Maitama Sule da yajin aiki ASUU ya shafa ya kama wata sana’ar sayar da “Shayi” a garin Dawakin Dakata a jihar Kano...
Bayan aikata manyan laifukan ta'addanci, hukumar yan sanda reshen jihar Osun ta damƙe wani kasurgumin ɗan kungiyar asiri da take nema ruwa a jallo tun a Maris
Jam'iyyar ADC ta goyi bayan ɗan takararta na shugaban ƙasa, Dumebi Kachikwu, wanda ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi murabus daga kujerarsa.
A kokarin kawo karshen rikicin babbar jam'iyyar hamayya watau PDP, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, Da Atiku Abubakar sun amince da kafa wani kwamitin mutum 14
Fitaccen mawakin zamani, Wizkid, ya kafa sabon tarihi a duniya inda ya zama mawakin farko da ya hau kanun labarai a wani chasu da aka shirya a Saudi Arabia.
Kwanan nan sabani ya shiga tsakanin bangarorin PDP a yankin Ede a jihar Osun. Rikicin cikin gida ya turnkuke PDP, an hallaka wani ‘Dan Jam’iyya a wajen rigima,
Masu zafi
Samu kari