Latest
Mbazulike Iloka, dakataccen shugaban kwamitin mika mulki na karamar hukumar Nnewi ta Arewa a Jihar Anambra, ya shiga hannun yan sanda a jihar kan zarginsa da h
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, kamar yadda aka rahoto ya jagoranci gabatar da wata takarda daga jiga-jigan APC na Arewa maso Yamma ga Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun gwamnati da ke jihar nan take bisa fargabar hare-haren da ake kaiwa makarantu a fadin jihar.
Batan makudan kudade a hukumomin gwamnatin Najeriya ba sabon abu bane, sai dai wani abun al'ajabi shine yadda ake daura alhakin batan kudaden kan wasu dabbobi.
A cigaba da kai ziyarar neman goyon baya, ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya shirya gana wa da Obasanjo kan burinsa a zaben 2023.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce babu wata matsala tsakaninsa da bangaren tsohon gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau da ake cewa zai koma jam'iyyar PDP.
Za a ji Yadda Janar Dambazau Ya Hakura da yi wa Jonathan Juyin-mulki da Rasuwar ‘Yar’adua. Janar Dambazau ya ki karbar shawarar kifar da Gwamnatin Jonathan.
Masu sayar da kwayoyi a kusa da tashan jirgin kasa na Legas sun ce yan sanda da wasu jami'an hukumomin tsaro na cikin wadanda ke siyan kwayoyi irinsu Tramdol.
Shugaban Hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Oladayo Amao, ya ce yaukaka dangantaka tsakanin hukumomin tsaro ya haifar da gagarumar nasara a yaƙin da ake.
Masu zafi
Samu kari