Latest
Allah ya yi wa tsohon babban sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida, CPS Duro Onabule rasuwa, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Kyakkywawar diyar gwamnan jihar Kebbi, Sanata Atiku Bagudu, za ta shiga daga ciki. Za a daura auren Maryam da kyakkyawan angonta Ibrahim a cikin wannan makon.
Wasu majiyoyin da ke da masaniya kan lamarin sun shaida cewa tawagar gwamnatin tarayya ta gana da wakilan kungiyar ASUU a hedikwatar hukumar da jami'a NUC.
Mummunan lamari ya faru a teku ta Elegushi dake yankin Lekki a jihar Legas bayan ruwa yayi gaba da matasa hudu dake iyo a wurin dake murnar kammala WASSCE.
Sa’adatu Barkindo Sanusi, amaryar tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta. An shirya dan takaitaccen taro a gida.
Ibrahim Babangida, tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, yace 'yan Najeriya su nemi taimakon Ubangiji kan alkiblar da zasu dosa a siyasar kasar nan.
Usman Ekukoyi, wani 'dan Najeriya dake siyar da gwanjo ya bayyana labarin yadda rayuwarsa ta sauya daga tallar gwanjo zuwa miloniya mai katafaren shagon kaya.
Za a ji ‘Yan takara fiye da 100 da suka sha kasa a APC sun nemi a dawo masu da kudinsu. Wasu daga cikin wadanda suka yi takara sun dade su na jiran tsammani.
Shugaban Kasa ya nada muhimmin mukami a bangare tsaro na kasa. An samu sabon shugaba a cibyar National Counter Terrorism Centre (NCTC) ta Najeriya a makon nan
Masu zafi
Samu kari