Latest
Princess Munachi, mata mai dauke da juna biyu, wacce 'dan uwan mijinta mai suna Benjamin Ogudoro ya babbaka mijinta da ransa ta bayyana a wani bidiyo tana kuka.
Wanda ya kafa jam'iyyar APC a Ghana, Hassan Ayariga, ya na daga cikin masu arziki a kasar Ghana duk da har yanzu jama'a basu san yawan dukiyar dan siyasan ba.
Kungiyar da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah JIBWIS, ta jinjinawa shugaban kasan bisa umurnin fitar da htasi daga rimbun abin
Rahoto ya bayyana cewa, dubban dubatan 'yan APC da PDP daga jihar Katsina ne suka mika kansu ga jam'iyyar NNPP bayan da aka kammala zaben kananan hukumomi.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ɗaukar wa yan Najeriya alaƙawarin zai aiki da matasa kuma ya mika musu mulki bayan gama wa'adinsa.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
A ranar Larabar nan ne musibar da ba a taba gani ba ta aukawa mutanen kauyen Gidan Magana, ruwa ya ci kusan mutane kusan 30 a rana daya, har da wata amarya.
Za a ji babu gaskiya a rahotannin da ke yawo a kan janye takarar David Umahi, ya koma neman Sanata. ‘Yan siyasa da-dama a Najeriya su kan nemi kujerar Sanata.
A ranar Larabar nan kotun daukaka kara da ke zama a jihar Kano ta yanke hukunci a sake yin shari’a da Abdulsalam A. Zaura kan zargin da ake yi masa na damfara.
Masu zafi
Samu kari