Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Yusuf Bichi a matsayin shugaban hukumar tsaro ta farin kaya. Bichi ya hau karagar tun a watan Satumban 2018.
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) Farfesa Emmanuel Osodeke, a ranar Laraba shawarci dalibai kada su zabi ‘yan siyasar da ‘ya’yansu ke karatu a waje
Ma'aikatan wutan lantarki na Najeriya sun janye yajin aikin da suka fara a yau Laraba 17 ga watan Agusta kan wasu bukatunsu da suka ce gwamnati ta gaza cika mus
Gwamnonin dai na ganawa ne kan halin da tattalin arzikin kasar nan ke ciki, rashin tsaro, da kiwon lafiya da dai sauransu, rahoton jaridar Punch a yau dinnan.
'Dan takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar NNPP mai kayan alatu, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce lokaci ne ya hanasu cika wa Shekarau bukata ɗaya
A yau ne Hajiya Hadiza Isma El-Rufai ta cika shekara 37 a Duniya tana tare da Malam Nasir El-Rufai matsayin matar aure. Jama’a sun nemi jin sirrin wannan aure.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, rundunar sojin ruwan Najeriya ta sallami wani jami'inta bayan gano yana yunkurin aikata luwadi da wani matashi a jihar Delta
Wata dalibar jami'ar Leeds mai suna Salma al-Shebab mai shekaru 34 wacce ta dawo daga Ingila bayan hutun da taje, ta shiga hannun hukuma,an yanke mata hukunci.
Wani kwararren likita mai suna Dr. Chinonso Egemba, ya gargadi yan Najeriya a kan cin abincin da aka dafa da maganin paracetamol, yana mai cewa irin wannan
Masu zafi
Samu kari