Latest
Kakakin majalisa dokokin jihar Imo, ɗaga daga cikin jihohin kudu maso gabashin Najeriya da APC ke mulki, Kennedy Ibe, ya sauka daga mukaminsa, an nada sabo.
NDLEA ta farmaki wani babban rumbu a yankin Ikorodu da ke jihar Lagas inda aka kama hodar iblis da ya kai nauyin tan 1.8 (kilo 1,855), darajarsu ta kai N193bn
Yawan wadanda suka rasa rayukansu a ambaliyar ruwan Jigawa sun kai mutum 92 a fadin jihar yayin da Gwamna Muhammad Badaru ya shilla kasar waje ya tafi hutu.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da karar da jamiyyar PDP ta shigar na neman a soke takarar Bola Tinubu na jamiyyar APC da Peter Obi na LP
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari karo na farko kauyen Fapo dake ƙaramar hukumar Lapai ta jihar Neja, sun kashe mutane sun sace wasu akalla 15.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta zargi jam'iyyar APC da shirya yadda zata rage yawan masu kada kuri'u ta hanyar yaudara tare da kwace katinan zaben jama'a.
Wata kotun laifuka na musamman dake Ikeja a jihar Legas a ranar Litinin ta yankewa kasurgumin mai garkuwa da mutane,Evans hukuncin shekaru 21 a gidan maza.
Kotun Ma'aikata Ta kasa ta sanar da ranar yanke hukunci kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'a (ASUU). Kotun ta zabi ranar Laraba.
Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba, yace gwamnonin jihohi a Najeriya sune babbar barazana ga damokaradiyyar kasar nan duka.
Masu zafi
Samu kari