Latest
Labarin kashe Ummita da saurayinta dan China yayi ya firgita wata matashiyar budurwa wacce itama tana da saurayi dan kasar waje, a yanzu haka ta rasa sukuni.
Bayan samamen da suka kai ranar Asabar da rana, rundunar sojin saman Najeriya ta sake ƙaddamae hari karo na biyu a jere kan maɓiyar Bello Turji dake Zamfara.
Misbahu Yahaya, dan gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya angwance da kyakkyawaar amaryarsa mai suna Amina (Ameera) Babayo, a karshen makon jiya.
Mazauna sun nuna tsantsar damuwa da fargaba bayan wani abu da ake kyautata zaton Bam ne ya tashi a babban birnin jihar Taraba, Jalingo ranar Lahadi da daddare
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin New York, kasar Amruka don halartan taron gangamin majalisar dinkin duniya. Wakilin kamfanin dillancin labaran (NAN).
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Asabar, 17 ga watan Satumba, ta bayyana cewa ta ware zunzurutun kudi har naira biliyan 1.5 domin yakar rashin tsaro a jihar.
Wani bidiyon da jaridar Tribune Online ta yada ya nuna lokacin da matasa dalibai suka yi dandazo tare da tsohe titin tashar jirgin saman jihar Legas a Kudanci.
Kungiyar NEGF ta gwamnonin Arewa maso gabashin Najeriya sun yi zama na musamman. Kungiyar Gwamnoni tana so a dage da aikin wutan Mambila da ke jihar Taraba.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da manoma uku sannan sun kashe wani mutum daya a garin Kurgin Gabas da ke yammacin karamar hukumar Birnin-Gwari, Kaduna.
Masu zafi
Samu kari