Latest
Ganin fiye da 70% na al’umma matasa ne, Janar Tukur Yusuf Buratai (rtd) yace jam’iyyar APC za tayi galaba a 2023, tsohon sojan, ya yi kira a zabi Bola Tinubu.
A 2019 Muhammadu Buhari ya kara mafi karancin albashi. A jiya Babban Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige yayi alkawarin za a duba batun kari.
A daren jiya Lahadi 18 ga watan Satumba ne labari ya shigo na rugujewar wani bene a Bukuru, kusa da Jos a jihar Filato a Arewa masu tsakiya ta Najeriya....
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yace tabbas abinda aka yi ba kyauta wa gwamna Nyesom Wike ba, kuma ya zama tilas a nemi masalaha kafin lokaci ya ƙure.
Rundunar yan sandan jihar Ebonyi ta gurfanar da wani matashi a gaban kotun Majistare na Abakaliki kan zargin aika sakon barazanar ga gwamnan jihar, David Umahi.
Hukumar jami’ar jihar Imo a ranar Litinin ta janye daga yajin aikin wata 7 da Kungiyar Malamai na jami’o’in Najeriya suka fada tare da sanar da bude jami’ar.
A yayin da ake ci gaba da jigilar binne sarauniyar Ingila Elizabeth II, tsohon shugaban kasa a Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi wata magana mai daukar hankali.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Ogun ta tara malaman Musulunci da na kirista domin gudanar da addu'o'i na musamman kan babban zaben 2023.
Yanzu muke samun labarin cewa, lafiyar shugaban 'yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu ta tabarbare sakamakon ci gaba da ajiye shi da aka yi a hannun hukumomin kasar.
Masu zafi
Samu kari