Latest
Mambobin kungiyar ta'addanci na Boko Haram da iyalinsu sun yi kaura zuwa yankin dajin Sambisa saboda ambaliyar ruwa, suna fama da karancin abinci da makamai.
‘Yan Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria sun fara yajin-aiki, suna bin Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority bashi
Kwamitin kungiyar daliban Najeriya ta kasa (NAN) ya saki cikakkun jerin sunayen sabbin shugabanninta da aka zaba a babban taronta da ya gudana a ranar Asabar.
An yi umarni a ga bayan masu tada kayar baya. Ministan harkokin gida yace an ba jami’an tsaro wa’adin nan da Disamba a ga karshen ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda.
Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun toshe hanyar Birnin-Gwari zuwa Funtua, a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, sun kashe mutum 2.
Mun gano yadda Isa Ali Pantami ya yi bakin kokarinsa wajen ganin ba a kara farashin yin waya da hawa yanar gizo ba. Pantami ya tsaya tsayin daka a bakarsa.
DCP Abba Kyari, ya karyata batun mallakar kadarori 14 da ake zargin gwamnatin tarayya ta bankado. Ya ce tuni mamalakan wadannan kadarori suka shigar da kara.
Manyan yan Kannywood da suka hada da Adam Abdullahi Adam wanda aka fi sani da Daddy Hikima, Aminu Ala da Naziru Dan Hajiya sun shiga takara a Kano a zaben 2023.
Kungiyar dalibai ta Najeriya (NANS) ta mika kokenta ga shugaban kasa manjo Muhammadu Buhari mai ritaya da ya yi hakuri ya kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU
Masu zafi
Samu kari