Latest
Kotu ta aika mata gidan kurkuku bayan ta amsa laifin hallaka Jikarta da hannunta saboda kishi, za a cigaba da sauraron wannan shari’a a ranar 4 ga watan Oktoba.
A harsasai 500 idan ya kai wa 'yan bindiga, ana biyansa N100,000 kamar yadda Umar Shehu mai shekaru 31 ya sanar da 'yan sanda hedkwatar Minna a jihar Niger.
Yayin da ya rage bai fi saura watanni shida ba a fita rumfunan zaɓe, wani Sakatare da mataimakin ma'aji a matakin gunduma sun fice daga jam'iyya APC zuwa PDP.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya mai suna Mabel Oluwaninse Wealth ta bukaci mahaifinta da kada ya kuskura ya zo wajen daurin aurenta don ita bata da uba.
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun yi arangama da yan ta'addan ISWAP yayinda suke kokarin gudun ruwan wuta daga jami'an Sojojin saman Najeriya a jihar Borno.
'Yan sanda a ranar Litinin sun damke wata fitacciyar 'yar TikTok da mukarrabnata bayan bidiyon da suka yi a Masallacin Faisal ya yadu a kafafen sada zumunta.
Yan bindiga sun kashe fitaccen malamin Musulunci a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, Sheikh Ibrahim Iyiorji a gidansa da ke garin Onicha na Jihar Ebonyi.
Dan takarar shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu da mataimakinsa Sanata Kashim Shettima za su kai ziyara sakateriyar jam'iyyar APC a yau Laraba, 7 ga watan Satumba
Matsalar tsaro a yankin arewa maso yamma na iya taka rawar gani wurin rage kuri'un da 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, zai iya samu.
Masu zafi
Samu kari