Latest
Kotu ta daga shari’ar da ake yi da AA da nufin hana Rabiu Kwankwaso tsayawa takara a 2023. An ji an je kotu domin hana Kwankwaso da abokin takararsa neman mulki
A kokarin rarrashin Wike, masu neman kujerar gwamna katkashin inuwar PDP a jihar Jigawa, Kaduna, Katsina da wasu jihohi 14 sun shiga ganawar sirri da Wike a
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wasu hotuna na manyan jaruman fina-finan Hausa ta Kannywood, Ado Gwanja da Momee Gombe a soshiyal midiya.
Masu ruwa da tsakin na jam'iyyar APC sun shawarci jam'iyyar ta maye gurbin Shettima kafin ranar Talata, 20 ga watan Satumba, lokacin da INEC za ta fitar da jeri
Wata yarinya ta fashe da kuka lokacin da aka kaita gidan marayu inda zata koma zama. A bidiyon da ya ya'du, yarinyar ta bada tausayi yayinda wadanda ke wajen
Kwanaki kasa da 40 bayan rasuwar tsohon kwamishinan matasa da wasanni na jihar Yobe, Goni Bukar Lawan, ‘yan siyasan jihar na kai kawo don ganin an maye gurbinsa
Yan bindiga a kan babura sun sake basarake a karamar hukumar Wase ta Jihar Plateau, Mai Martaba Dauda Mohammed Suleiman. Mazauna garin sun ce an sace basaraken
Atiku Abubakar ne mai rike da tutar jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa, inda zai gwabza da Tinubu a APC da sauran jiga-jigan siyasan kasar nan a zaben mai zuwa
An yi babban dirama a Target Outlet a Las Vegas bayan wata mata ta shiga wurin ta bukaci masoyinta ya yarda a daura musu aure nan take. Matar tana sanye da tufa
Masu zafi
Samu kari