Latest
Daya daga cikin abubuwan dake damun ASUU kuma ya kai ga yajin aiki shine kawo tsarin biyan albashi na bai daya (IPPIS) tare da ture wanda a baya suke kai UTAS.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya umarci a mayarwa mahajjata 1,318 na hajjin 2022 N50,000 kowanensu a fadin jihar, Daily Nigerian ta ruwaito a yau.
Hukumar tsaro ta farin kaya ta tabbatar da kama Malam Tukur Mamu.Hukumar tace yana amsa wasu muhimman tambayoyi ne tsaron wasu sassan kasar nan bayan dawowarsa.
Hukumar gudanar da zaben kasa INEC, a ranar Laraba, ta sanar da fara shirin daukar ma'aikatan da zasu yi aikin zaben kasa da zai gudana a Febrairu da Maris 2023
A cigaba da shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya gana da yan takarar PDP da suka fafata zaɓen fidda gwani na tikitin shugaban masa.
Rikicin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta dau sabon salo ranar Laraba yayinda mambobin kwamitin gudanarwa na jam'iyyar suka bijirewa Ayu.
Liz Truss ta nada Kemi Badenoch ta zama Ministar kasuwanci. Nasabar Badenoch tana dangantuwa da Najeriya, wannan ‘yar shekara 42 babbar ‘yar siyasa ce a Ingila
Shahararren marubucin nan na Kaduna, Tukur Mamu, wanda ya jagoranci sulhu don ceto wasu fasinjojin jirgin Abuja-Kaduna ya yi sanadiyar kubutar da mutum 23.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, yace basi da wani bayani kan dalilin da yasa aka damke hadiminsa, Malam Tukur Mamu a birnin Cairo, a Misra.
Masu zafi
Samu kari