Latest
Wani matashi mai suna Oludare Alaba ya bayyana cewa shine mutumin da aka gani cikin bidiyo ya je jami'ar fasahar Ladoke Akintola University (LAUTECH) ya tada
Ummi na tsaye a gefen wani banki lokacin da yan bindiga suka kai farmaki bankuna uku a jihar Kogi a ranar Talata, 6 ga watan Satumba, harbi bingiga ya same ta.
Fitaccen dan jarida kuma wallafin kafar labarai a Arewacin Najeriya, Tukur Mamu dake zaune a Kaduna ya magantu bayan da jami'an tsaro suka kame shi a Masar.
Duk da zangon mulki na gab da karewa, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya amince da naɗin sabbin masu taimaka masa guda Bakwai, an bayyana sunayensu.
A yau Laraba 7 ga watan Satumba ne gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya rusa majalisar zartarwa ta jiharsa. Gwamnan ya mika godiyarsa ga kwamishononinsa a jihar.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Accord Party, Farfesa Christopher Imumolen, ya ce ya ki shiga APC da PDP ne saboda 'gazawarsu' na shekaru a kasar. Ya ce
Ooni na Ife, Oba Enitan Adeyeye Ogunwusi ya angwance da wata kyakyawar budurwa mai suna Olori Mariam Anako a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a fadarsa.
Wata malamar coci mai suna Maureen Wechinwu dake fataucin yara kanana ta shiga hannun jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ribas a yankin Kundacin Najeriya...
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da rasuwar jinjiri dan wata bakwai da mata hudu a hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Guri. Mai
Masu zafi
Samu kari