Latest
Bidiyon matashi dan tsurut ya yadu a shafukan soshiyal midiya inda ya nuna yadda yake tuka tsadaddiyar motarsa kirar jeep duk da kasancewarsa mai karamin jiki.
Dele Alake wanda shi ne Darektan dabarun sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC ya tabo batun dukiyar Bola Tinubu da ake yawon magana a kai.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta damke wata mata mai tsohon ciki mai shekaru 25 dauke da kwayoyi methamphetamine a garin Auchi jihar Edo.
Minista ya shigar da karar kungiyar ASUU a kotun NIC. Hakan na zuwa ne bayan an dakatar da biyan malaman makarantar albashi, yau za a soma yin wannan shari'a.
A wannan rahoto da mu ka fitar, za ku ji Kashim Shettima ya bayyana yadda APC za ta dankara ‘dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da kasa a zaben 2023.
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai, OPHK, sun kai harin kwantan bauna kan 'yan ta'addan Boko Haram a garin Bama dake jihar Borno.
Wata kungiyar hadinn guiwa ta farar hula dake tabbatar da tsaro a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina ta dakile farmakin 'yan ta'adda a garin Batsari.
Alamun da suka bayyana a cikin kwanakin karshen makon nan shi ne, ta yuwu a gurfanar da mai sasanci da 'yan bindiga, Tukur Mamu, kotu a Abuja ranar Litinin.
Yan Bindiga sun budewa tawagar motocin Sanata Ifeanyi Ubah wuta a garin Enugwu-Ukw dake karamar hukumar Njikoka dake jihar Anambra ranar Lahadi, 11 ga wata.
Masu zafi
Samu kari