Latest
Gwamnatin tarayya ta yanke shawarar maka kungiyar malaman jami’a ta ASUU da ke yajin aiki a kotu saboda an kasa cimma matsaya daya tsakanin bangarorin biyu.
Zukata sun tsumu yayin da wani dattijo ya fashe da kuka lokacin da yake jawabi da rokon surukinsa a kan ya kula masa da diyarsa a wajen shagalin bikin aurensu.
Shugaban hukumar kula da tsaftar muhalli na jihar Bayelsa kuma jigon PDP mai mulkin jihar, Mista Tolu Amatu, Ya rigamu gidan gaskiya da daren jiya Asabar .
Baturiya da aka gano tana tallan gyada a Lagas ta bayyana cewa ta yi hakan ne don hulda da mutane tare da jin yadda yan talla ke ji yayin da suke yawo a rana.
Wasu tsagerin 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gab da babban yayan tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Filato karƙashin inuwar PDP.
Kasar Amurka na neman wani matashi dan Najeriya, Chidozie Collins Obasi, mai shekaru 29 ruwa a jallo kan zargin zambar kudade, dala miliyan 30 a lokacin korona.
Abdullahi Haske ya kasance haifaffen garin Yola da ke jihar Adamawa wanda ke tashen kudi. Manajan na kamfanin AA & R Investment Group ya kai matakin biloniya.
Mai maga yawun ƙunguyan yaƙin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP yace ba zai yuwu su sauke shugaban PDP ba a yanzu.
Hukumar sojojin Najeriya ta bayyana cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok da ke jihar Borno guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari