Latest
Legit.ng ta tattaro maku bayanai a kan wasu jerin kananan yara mafi arziki a duniya guda 10. Dukkaninsu sun kasance 'ya'yan wasu fitattu daga fadin duniya.
Sule Lamido yana shari’a da EFCC da ‘ya ‘yansa Aminu Sule Lamido da Mustapha Sule Lamido. Alkali yace dole a binciki Sule Lamido da ‘Ya ‘yansa a kan zargin sata
Wasu miyagu da ba a san ko su waye ba sun kashe wani mutum mai suna Muhammad Kabiru, daya daga cikin masu gadin kasuwan dare da ke Jos. Sun yi masa yankan rago.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo kudirin dokar da zai haramta cin fatar dabbobi da aka fi sani Ponmo a kasar saboda habaka masana'antun fata a Najeriya...
Rotimi Akeredolu shi ne wanda zai jagoranci yakin neman zaben jam’iyyar APC a Kudu maso yamma. Sakataren yada labaran Gwamnan yace an zabe shi tun a Agusta.
Ganin fiye da 70% na al’umma matasa ne, Janar Tukur Yusuf Buratai (rtd) yace jam’iyyar APC za tayi galaba a 2023, tsohon sojan, ya yi kira a zabi Bola Tinubu.
A 2019 Muhammadu Buhari ya kara mafi karancin albashi. A jiya Babban Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige yayi alkawarin za a duba batun kari.
A daren jiya Lahadi 18 ga watan Satumba ne labari ya shigo na rugujewar wani bene a Bukuru, kusa da Jos a jihar Filato a Arewa masu tsakiya ta Najeriya....
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yace tabbas abinda aka yi ba kyauta wa gwamna Nyesom Wike ba, kuma ya zama tilas a nemi masalaha kafin lokaci ya ƙure.
Masu zafi
Samu kari