Latest
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a ranar Litnin, ya yi watsi da rahotannin cewa yana goyon bayan tsige Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP)
NNPP ta na fuskantar barazana a 2023 a Kano, domin Ibrahim Shekarau ya zama Ala-ka-kai, Hukumar INEC tace Shekarau zai yi takarar Sanata ba Rufai Hanga ba.
A jiya aka ji Peter Obi da Olusegun Obasanjo sun sa labule a karo na 3 a cikin watanni 3 domin shiryawa zaben shugaban kasa, abin da suka tattauna ne sai Allah.
A ci gaba da tattaunawar neman shawari gabanin zaɓen 2023, mai neman zaman shugaban ƙasa a inuwar PDP, Atiku zai gana da masu ruwa tsaki na kudu maso gabas.
'Yan TikTok sun yiwa wata 'yar Najeriya mai kaudi a intanet tofin albarka saboda yadda take taimakawa mahaifiyarta. Ta bayyana yadda take taya mahaifiyarta.
Wata kyayyawar amarya yar Najeriya ta fusata sosai a yayin baikon aurenta a yankin Offa da ke jihar Kwara.Mahaifiyarta ce ta dauko mai hoto wanda bai kware ba.
Gwamnatin tarayya, ta hannun hukumar kula da jami'o'i ta kasa (NUC) a yammacin yau Litinin 26 ga watan Satumba ta janye umarnin da ya ba shuganannin jami'o'i.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da basaraken gargajiya na masarautar Tal, Alhaji Dabo Gutus a jihar Filato.
Mallam Garba Shehu ya karyata cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi a cire Festus Keyamo daga kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na APC.
Masu zafi
Samu kari