Latest
Jam'iyyar APC ta sake shiga tsilla-tsilla yayin da dubbannin mambobinta a jihar Kogi suka tattara kayansu zuwa jam'iyyar PDP, sun ce jam'iyyar ta basu kunya.
Jirgin mata na yaƙin neman zaben shugaban ƙasa na APC ya bar baya da ƙura a Kannywood, Rahama Sadau da Mansurah Isah sun yi kace-nace kan sunayen da suka fita.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, jerangiyar sunayen da ke yawo a gidajen labaran yanar gizo a kwanakin na wadanda gwamnati za ta karrama na bogi ne tabbas.
Shugabannin kungiyar ITU sun taru a kasar Romaniya tun a makon jiya, ana ta taro. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya jagoranci Najeriya ta bada tazara mai yawa.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace Bola Ahmed Tinubu, mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar APC ba ya bukatar sai ya gamsar da mutane cewa yana nan a raye.
A ci gaba da kokarin ganin ya zarce zango na biyu, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya samu gagarumin goyon baya yayin wasu 'yayan APC suka sauya sheka.
Malamin makarantan nan mai tarin iyalai yara 18 da mata uku mai suna Malam Sulaiman Muhammad, ya haifa ‘da na 19 inda ya bayyana hotunan a shafinsa na Facebook.
An kama biloniya kuma shugaban kamfanin Autonation Motors Ugochukwu Nsofor Chukwukadibia bisa gano shi ya mallaki kwayoyin Tramadol miliyan 13.4 a wani katafare
Daruruwan mata daga yankuna daban-daban na jihar Lagas sun gudanar da gangamin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Cif Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari