Latest
A wurin wani gangamin taro da aka shirya a Bauchi, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, yace jam'iyyar PDP ta yi zarra ta kowane fanni a Najeriya.
Dandazon mutane a shafin TikTok sun kamu da kaunar wani yaro mai suna Mubarak saboda irin kwazon da yake dashi na yadda ya kware a yaren turanci gashi kuma
Shahararen attajirin nan Cosmos Maduka, mamallakin kanfanin Coscharis Group, ya ba wa mutane mamaki a yayin wani taro a cocin Calvary Bible Church da ke Idimu.
Lauyoyin da suka tsayawa Gwamnatin kasar Amurka a shari’ar Ramon Abbas suna so a daure shi. Ana tuhumar Ramon Abbas watau Hushpuppi da damfarar mutane daloli.
Matashi dan Najeriya mai shekaru 20 ya koka a shafin soshiyal midiya, ya nuna rashin jin dadinsa game da yadda zamansu ke gudana da amaryarsa a gidan aurensu.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, yace babu inda APC zata kai a zaɓen shugaban ƙasa matuƙar gwamnonin jam'iyyar suka tsame kansu a kamfe.
Hankulan wasu ‘yan fim ya koma kan aure kuma ana ta jiran auren Hajiya Rukayya Umar Dawayya da shugaban Hukumar tace fim na Kano, Isma’il Na’abba Afakallahu.
Kungiyar Inyamurai tace gwamnoni 18 a fadin jam’iyyun siyasa da kabilu daban-daban suna goyon bayan dan takarar shugabancin Mista Peter Obi na Labour Party.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gana da gwamnonin PDP a Arewa maso Gabas da sauran jiga-jigan siyasar yankin na Arewa maso Gabas.
Masu zafi
Samu kari