Latest
Ministar Kudi da Kasafin Kudi, Zainab Ahmed Shamsuna, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shawarar sake ciyo sabon bashi daga wajen asusun lamunin duniya IMF.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya goyi bayan takarar shugabancin kasa na Atiku/Okowa a zaben 2023, rahoton The Cable. Mr Jonathan ya bayyana hakan ne a
Abuja - Antoni-Janar na tarayya kuma Ministan Shari'a, Abubakar Malami, a ranar Alhamis ya yi tsokaci kan hukuncin kotun daukaka kara da ta wanke Nnamdi Kanu.
An kama wata mata da yan sanda ke ne nema ruwa a jallo bayan ta shigar da takardar neman aiki a matsayi mai gadi a ofishin yan sanda. An kama Zyeama Y. Johnson
Kungiyar Malamai Masu Koyarwa ta Jami’o’i, ASUU, tan janye yajin aikin wata takwas da ta kwashe tana yi amma cike da sharudda bayan taron da tayi da shugabanni.
Ana cacar baki a APC a kan yakin zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Basil Ejidike ya yi raddi ga Chris Ngige a dalilin kin tallata 'dan takaransu na shugaban kasa
Za a ji labari Kotu tace Jam’iyyar APC ta sake shirya zaben wanda zai yi takararar 'Dan majalisa a Akoko. An yi haka ne bayan INEC ta fitar da sunan ‘Dan takara
Daya daga cikin manyan bankunan kasuwanci, Polaris Bank, na shan suka bayan daya daga cikin manyan ma'aikatansa ta umurci na kasa da ita kada su tafi sallar Jum
Wasu mutane cikin motocci, a ranar Alhamis, sun samu raunuka daban-daban a ayarin motoccin kakakin majalisar jihar Osun, Hon Timothy Owoeye, da suka yi hatsarin
Masu zafi
Samu kari