Latest
Matashi shawarci masu amfani da shafukan soshiyal midiya da kada su taba yarda da mace yayin da ya bayyana yadda budurwa tayi rugu-rugu da zuciyar abokinsa.
Abubuwa na ƙara lalacewa kullum kwana a babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa, yayin da jagororin PDP a jihar Edo suka ce sam ba su yarda da tawagar kamfen ba .
Yan a mutun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, mai suna Jagaban National Coalition ta fara bi gida-gida tana yi masa kamfen.
Mambobin kungiyar ISWAP an gano suna kafa sansanoni a wuraren kauyen Mutu dake yankin Mada ta karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara da kokarin kai farmaki.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana kaduwa da damuwa game da abubuwan dake faruwa na rikici tsakanin jami'iyyun siyasa a fadin kasar nan baki daya.
Gwamnatin jihar Ondo ta garkame babban Masallacin Ikare Central sakamakon rikicin da ya kunno kai tsakanin Babban Limamin, Sheik Abubakar Muhammad, da kwamiti.
Wani bera ya yi batan hanya, ya fada wurin da bai kamata ya tsinci kansa ba a ofishin hukumar yaki da hana shan miyagun kwayoyi ta NDLEA, ma'aikatar gwamnati.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana goyon bayansa kan kudirin tazarcen takwaransa na jihar Legas, Babajide Sanwo Olu. Yayi watsi da ‘Dan Takarar PDP.
Hukumar yan sanda reshen jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wani mutumi wanda ya je ya kama ɗakin Otal tare da wata mace mai zaman kanta a yankin Lagos Island
Masu zafi
Samu kari