Latest
Commodore Omatseye Nesiama (retd.) ya rabawa jama’a kayan tallafi. ‘Dan takaran Sanatan na Delta ya yi rabon kayayyakin ne a kananan hukumomin Isoko a makon nan
Alhaji AbdulMajid Danbilki Kwamanda, babban dan kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Bola Tinubu ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2023.
Masoya sun yi kaca-kaca da Peter Obi wannan karo, saboda an ga shi tare da Sheikh Ahmad Gumi. Obi mai neman shugabancin Najeriya ya jawo abin magana a kan haka.
Jami'ar Ibadan (UI) da jami'ar Legas (UNILAG) ne a saman jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya, inda dalibai za su iya karanta ilimin likitanci da sanin ilimi.
Majalisar jihar Kogi ta yi kiran gaggawa ga kamfanin siminti na BUA kan fili mai girman kadada 50,000 da ake zargin ta siya shekaru 10 da suka gabata basu biya.
Daya daga cikin shugabannin jam'iyyar LP na shiyya a Kaduna, Mallam Lawal Garba, ya rasu a wani haɗarin mota da ya rutsa da shi a kan titin Kaduna zuwa Zariya.
Tsohon Sanata da ya wakilci Katsina Ta Kudu a majalisar dattawa, Abu Ibrahim, ya bayyana cewa dan takaran kujeran shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,
A kokarin dakatar da gurfanarsa a gaban kotu kan zargin safarar miyagun kwayoyi,Abba Kyari ya mika bukata a gaban kotu kan tayi watsi da zarginNDLEA take masa.
Jami'ar Ibadan (UI) ta fito daga jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya ga duk wanda ke son karanta fannin shari'a a kasar nan, a cewar rahoton Times Higher
Masu zafi
Samu kari