Latest
A wani rubutu da Femi Fani-Kayode ya yi a shafinsa, yace Atiku Abubakar bai da lafiya, ya tafi kasar Faransa ganin Likita, babu tabbacin gaskiyar wannan labari.
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, a ranar Talata ya jinjinawa shugaba Muhammadu Buhari bisa kokarinsa.
Rundunar yan sandan Bauchi ta bayyana cewa jami'anta da ke sintiri sun cika hannu da matashi dan shekaru 20 wanda ake zaton mai garkuwa da mutane ne a jihar.
Wani bidiyon dan Najeriya da ya tada zaman lafiyan banki ya yadu a kafar sada zumunta, an ga lokacin da yake bayyana bacin ransa game da abin da aka yi masa.
Charles Udeogaranya, tsohon ɗan takara da ya nemi tikitin shugaban kasa a APC a 2019, yace ba zai yarda da tikitin Musulmi da Musulmi ba, Peter Obi ne ya dace.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa duk jam'iyyar dake takara da jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Legas tana batawa kanta lokaci.
Dan Takarar shugaban kasar jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi tafiya zuwa kasar Turai Ana tsaka da Gangamin Kamfen dinsa.
Za a ji labari Kamfanin BUA ya rubuta takarda bayan barazanar ‘yan majalisar dokokin Kogi na karbe masa fili, BUA yace Gwamnatin Kogi za ta iya karbe filin.
Wasu da ake zargi da zama masu garkuwa da mutane har su biyu sun sheka lahira sakamakon musayar wuta ne da suka yi da jami’an ‘yan sanda a kauyen Maina-Maji.
Masu zafi
Samu kari