Latest
Gwamna jihar Osun tare da mataimakinsa da wasu mambobin majalisar zartaswan gwamnatinsa sun fito an yi tattakin kilomita kusan 10 don nuna kauna ga Tinubu.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce Aljanu biliyan uku sun karbi Darikar Tijjaniya. Akwai yiwuwar a rika amfani da Aljanun domin maganin masu garkuwa da mutane.
Kafin shawarar ranar Lahadi da ofishin jakadancin Amurka suka fitar da shawari, hukumomin tsaro suna ta aiki tukuru wurin gujewa farmaki a Abuja da kewaye.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, yana shan suka a soshiyal midiya saboda amsar da ya bada kan tambayar da aka masa game da ya
Kashim Shettima, ya sake wakiltan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, a wajen taron da aka shiryawa masu neman takarar kujerar Buhari.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa, zai yi amfani da lambar yabon da shugaban kasa Muhammadu ya bashi wajen yakin neman zaben 2023, rahoton Punch.
Kimanin awanni 72 kafin yin zaben fidda gwani na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a watan Mayu, Peter Obi, daya daga cikin manyan masu neman takarar, y
Tsohon ministan kasar, Femi Fani-Kayode, ya bayyana cewa shaidanun da ke cikin jam’iyyar APC duk sun koma PDP tun bayan da ya dawo jam’iyyar mai mulki a 2021.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya zata samu $1.8 biliyan daidai da N786.60 biliyan daga bankin cigaban Musulunci domin aiwatar da manyan ayyuka. Zata gina ofis Abuja.
Masu zafi
Samu kari