Latest
Rundunar sojin kasan Najeriya, ta bada lambobi na musamman ga ‘yan kasa domin rahoto tare da kai bayanai kan duk wata barazanar tsaro dake ake ciki a Abuja.
Da sanyin asubar Juma’a aka ji ‘yan bindiga sun aukawa wani kauye da ke garin Zurmi a Zamfara. Daga cikin wadanda suka fada hannun ‘yan bindiga har da Mai gari
Wani mutum mai shekara 45, mai suna Habibu Mu'azu, ya fada cikin rijiya ya rasu a Yan Dutse, karamar hukumar Bichi a Jihar Kano. Hakan na cikin wata sanarwa ne
Babban bankin Najeriya, CBN ta bi dukkan matakan da suka dace wurin sabunta takardun naira da za a yi kuma an aikewa Buhari wasika wacce ya aminta da yunkurin.
Sanata Kalu ya sanar da shigarsa TikTok a shafinsa na Facebook a ranar Juma'a, 28 ga watan Oktoba, yana mai cewa ya yi hakan ne don karfafa zumuntar da ke tsaka
Jami’an ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a sun ceto mutum 21 da aka yi garkuwa dasu da suka hada da mata 15 da kananan yara 6 a karamar hukumar Dutsin Ma.
Mutanen da zuwa yanzu ba a san adadinsu ba, sun fada hannun masu garkuwa da mutane a hanyar nan ta Legas zuwa Ibadan. Wannan lamarin ya auku ne ba da dadewa ba.
A kalla buhuna 27 na busasshen ganyen tabar wiwi a buhuna tare da sunki 31 na kwayar Exol tare da sunki 30 na Tramadol ‘yan sandan jihar Katsina suka kama.
An shiga firgici a ranar Juma'a, 28 ga watan Oktoba, kusa da Dalaba Street, Wuse Zone 5, Abuja, inda Ma'aikatar Shari'a ta ke, saboda kama wuta da wata motar ki
Masu zafi
Samu kari