Latest
A ranar Lahadi, wani sabon rahoto daga ofishin jakadancin Amurka ya bayyana yadda ta bada shawarwari ga yan kasarta mazauna Najeriya su kiyayi Abuja da gaggawa.
Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada mutum biyu a matsayin sabbin ‘yann majalisar nadin sarakuna da sarautar Sarkin Bai da Walin Kano.
Dan a mutun jam'iyyar LP da ya dale dutsen Kilimanjaro mafi tsawo a Afrika ya bayyana yadda ya shafe awanni 10 da rabi yana kokarin hawa don kafa tutar jam'iyya
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasan jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ta sanar da dakatar da yawon yakin neman zabe saboda dan takararta, Atiku.
Sojojin Amurka ba su cikin wadanda suka kai samame a rukunin gidaje na Trademore da ke Lugbe, babban birnin tarayya, Abuja, in ji wani mazaunin unguwar. Mazauni
Tsohon ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswill Akpabio ya yi alkawarin tattaro kan masu zabe a Akwa Ibom da wasu wuraren don ganin nasarar dan takarar shu
Wani hazikin matashi mai suna @mrtech170 a kafar TikTok ya nuna bidiyon yadda yake shakatawa da wata wakar Rick Ross mai taken 'Stay Schemin' yayin da yake tuka
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour na kara tsawon kafa da hannu wajen tallata kansa a fadin kasar nan gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa
Bayan tattaro bayanan sirri kan shirin kai farmaki kan ‘yan Amurka da sauran baki,gwamnatin Amurka ta yanke hukuncin aiko jami’anta Abuja don su duba barazanar.
Masu zafi
Samu kari