Latest
Kingsley Moghalu ya yabi Gwamnan CBN a kan maganar sake buga takardun N200, N500 da N1000 kuma yace CBN yana da damar buga kudi ko ba da sanin Ministar kudi ba
Daya daga cikin yan takarar da suka nemi tikitin PDP na neman zama gwamnan Delta, Barista Odebala, ya nemu uwar jam'iyya ta gaggauta sallamar gwamna Wike na
Hukumar yan sandan Najeriya ta yi watsi da labaran cewa an dasa bama-bamai a wasu wurare dake birnin tarayyar Najeriya, Abuja. Hukumar ta ce karya kagagge.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi lugude kan mayakan ta’addancin Boko Haram inda suka halaka da yawa daga cikinsu a Banki dake jihar Borno, arewa maso gabas.
Gwamna jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufa'i ya shiga aji karantar da daliban Kashim Ibrahim Fellowship kan muhimmancin shugabanci da tattalin arziki..
Da alamun rikicin dake tsakanin shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party, Senator Iyorchia Ayu da Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, bai yi sauki ba.
Kamfanin gine-gine na Julius Berger ya rufe ayyukansa a babban birnin tarayya Abuja. Rufewan na zuwa ne a matsayin martani kan fargabar harin ta'addanci a babba
Shugaba uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, ya tabbatarwa al'ummar kauyensa cewa babu wanda zai cireshi daga kujerarsa sai lokaci.
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki kokarin babban bankin Najeriya na sauya wasu takardun Naira inda ya kwatanta lamarin da halaka kai ta fannin tattalin arzikin kasa.
Masu zafi
Samu kari