Latest
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sanar da babbar kotun tarayya dake Kano cewa AA Zaura, ‘dan takarar kujerar sanatan Kano a jam’iyyar APC yaki bayyana a kotu.
Wani jigon jam'iyyar Labour Party, Ononuju, ya yi ikirarin cewada yawan masu kaɗa wa PDP kuri'unsu a kowane zaɓe sun yi kauradaga jam'iyyar, sun koma Labour.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar birnin Abuja a ranar Litinin domin duba lafiyarsa a birnin Landan. Hadimin da Femi Adesina yace zai dawo nan babu dadewa.
Ana bincike kan wasu kudi da ma’aikatu suka batar a Majalisa. Sakamakon binciken ya nuna an cire fiye da N2bn da sunan ma’aikatar shari’a, amma babu labarinsu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya ƙi yarda ya sauka ne saboda tunanin PDP zata iya tara wasu kuɗaɗe nan gaba kadan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya bayyana cewa ya samu arzikinsa ne bayan siyar da gidajen mansa 2 a Landan.
Tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na PDP ya ce tarukan da Atiku ke aiwatarwa a kasashen waje za su jawo muhimman abubuwa ga Najeriya idan ya ci zabe.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron gaggawa da manyan hafsoshin tsaro na kasa a kan lamarin tsaro a yau Litinin, 31 ga watan Oktoba, a villa.
Babban bankin Najeriya (CBN) da kuma bankin NIRSAL sun fara karbo kudaden da suka ba 'yan Najeriya rance a 'yan shekarun baya a lokacin annobar Korona ta 2020.
Masu zafi
Samu kari