Latest
Wata mata mai ɗauke da juna biyu, Ummulkhairi Salisu, ta roki Kotun shari'a dake zama a Magajin Gari ta umarci tsohon mijinta ya rika bata N30,000 duk wata.
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Ado Doguwa, ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC a jihar Kano na iya shan kaye a zabe mai zuwa idan ba a dau mataki ba.
Mambobin kwamitin zartarwa (NEC) na jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) sun ce za su cigaba da yin taka tsantsan yayin neman yin sulhu da Wike, Ortom da
Dan majalisar wakilai na kasa ya bayyana bukatar a ba 'yan Najeriya damar mallakar makamai domin su iya kare kansu daga barnar 'yan ta'adda a fadin kasar nan.
An damke yan kasuwar canji akalla takwas a jihar Kano sakamakon samamen da hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta kai kasuwar
Jam'iyyar PDP ta sake shiga hargitsi biyo bayan kalaman da gwamna jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi a wurin taron shugabannin yarbawa da ɗan takarar APC Tinubu.
Tsohon dan kwallon Super Eagles kuma Kano Pillars, Bello Musa Kofarmata, ya rigamu cikawa daren jiya Talata, 2 ga watan Nuwamba, 2022 a kofar mata jihar Kano.
Akwai yiwuwar mazauna nahiyar Afrika su fara fuskantar zazzabin cizon sauro mai tsananin yayin da wani nau'in sauro da ake kyautata zaton dan yankin Asiya ne
Mataimakin gwamnna jihar Kwara, Mista Kayode Alabi, ya kaɗu da samun labarin rasuwar ɗaya daga cikin hadimansa, Kehinde Obafemi, wanda ya mutu ranar Lahadi.
Masu zafi
Samu kari