Latest
Sarakunan da ke mulki a kasar Idemili sun ce sam ba su goyon bayan wani ‘dan takara. An ji rahotanni na yawo cewa Atiku Abubakar ya samu goyon bayansu a 2023.
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa ra’ayin son inganta Najeriya shine ya hada sa da wasu fusatattun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Bayan tsawon shekaru da dama tana jiran tsammani, Allah ya albarkaci wata yar Najeriya mai suna Chinwe Mbahotu da haihuwar yan uku, maza biyu da mace daya.
Gwamna Jihar Borno, Babagana Zulum ya bayyana fargaba kan karancin kudi da fatara, idan ba a magance shi ba, na iya tilasta wasu mutanen da ke sansanin gudu
Fittacen jarumin Nollywood, Anayo Modestus, wanda aka fi sani da Kanayo. O. Kanayo, ya ce a ra'ayinsa samun katin zabe na PVC ya fi zuwa coci da masallaci. Kana
Matasan APC a arewa sun yabawa dan takarar shugaban kasa na APC da manyan jiga-jigan jam’iyyar kan zabar Kashim Shettima a matsayin mataimakin Tinubu a 2023.
Wata matar aure ta garzaya Kotun Kostumare ta roki Mai Shari'a ya datse igiyoyin aurenta da mai gidanta saboda bai iya soyayya ba kuma baya ba ta kula wa .
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya ce bai taba zama fiye da wata guda ba a Dubai ba bayan lokacin da ya k
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi batu mai ban dariya a fadarsa da ke Abuja yayin da yake martani ga zabo Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin takara.
Masu zafi
Samu kari