Latest
Tsohon shugaban hukumar NERC ya bayyana damuwa bisa kin hukunta wadanda suka kashe dalibai FCE, Deborah Samuel da ta durawa Annabi SAW ashar a jihar Sokoto.
Kungiyoyi da shugabannin addinin kiristanci sun gudanar da taron addu'a na musamman a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo don nasarar Bola Tinubu a 2023.
Wata gobara wacce har a halin yanzu ba a san abinda ya tada ta ba ta lamushe wata ma’ajiyar kayayyaki a wani bene mai hawa uku dake Legas wacce ta tada hankula.
'Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha alwashin samar da miliyoyin ayyuka ga matasa da mata a kasar nan idan ya ci zabe.
Kasa da watanni uku gabanin fafata babban zaben 2023, jam'iyyar AAC da kuma ɓangaren PRP sun zauna sun cimma matsayar haɗa kawance, sun shirya kwace mulkin.
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Brandon Jacobs ya Sokawa wata direban tasi wuka bayan ta kai shi otal. Yace haka kawai ya tashi da bukatar kisan kai ranar.
A zaman babbar Kotun jihar Zamfara, Alkalin Kotun mai shari'a Bello Shinkafi ya umarci a cukuikuyo kwanishinan noma a Albarkatun ƙasa a jefa shi gidan maza.
Matashi dan kasar Zambia ya tafi taya kasar Ukraine yaki, ya rasa ransa cikin kankanin lokaci. An dawo da gawarsa kasarsu yayin da ya samu rakiyar jama'a kasar.
‘Yan sandan jihar Katsina sun dakile wani farmakin ‘yan bindiga a kauyen Unguwar Rinji dake karamar hukumar Kurfi. Sun ceto mutum biyar da aka yi garkuwa dasu.
Masu zafi
Samu kari